makaman da Iran take mallaka

IQNA

Tehran (IQNA) Shugaba Rauhani na Iran ya jaddada cewa tarin makaman da kasar take mallaka da wadanda take kerawa duk an kariyar kai ne.
Lambar Labari: 3486015    Ranar Watsawa : 2021/06/15